Rayuwa bayan Mutuwa a Ma'aunin Qarya da gaskiya application ne da zai bada damar saurarar karatuttukan ALHAYAT BA'ADAL MAUT tare da MAULANA SHEIKH ABDULJABBAR KABARA wanda ake gabatarwa a Jami'u AmirulJaishi dake gwale a birnin Kano.
ไม่มีการรีวิวหรือให้คะแนน! ก่อนออกโปรด